JAGORAN MUSULMIN ZAMANI

Littafin da Yake Bayyana Addinin Musulunci A Sauqaqe

Imanin Musulmi

Bakin gaba xayan Annabawan da suka zo da saqonni daga wurin Allah, ya haxu a kan kiran mutanensu zuwa ga bauta ma Allah Maxaukakin Sarki shi kaxai, ba tare da yi masa kishiya ba....

Tsarki a Wurin Musulmi

Ta tabbata cewa, Allah Maxaukakin Sarki ya umarci kowane Musulmi da tsakake báxini; ruhi da zuciyarsa daga qazantar shirka, da sauran ciwalwatan zuciya da suka haxa da kamar...

Sallal ga Musulmi

Salla dai ita ce ginshiqin addini, sila kuma tsakanin bawa da Ubangijinsa. Saboda haka ne babu wata ibada daga cikin ibaduji da ta kai girma da xaukakata. Bisa wannan dalili ne...

Azumi

Allah Maxaukakin Sarki ya wajabta wa Musulmi yin Azumin wata xaya a cikin kowace shekara. Wannan wata kuwa shi ake ce wa Watan Azumi ma abarka. A jerin rukunan Musulunci kuma shi...

Zakka

Allah Maxaukakin Sarki ya wajabta Zakka a kan Musulmi ta hanyar saka ta a matsayin rukuni na uku daga cikin rukunan Musulunci. Ya kuma sha alwashin azabtar da duk wanda ya qi...

Hajji

Ziyarar garin Makka da sunan aikin Hajji shi ne rukuni na biyar daga cikin rukunnan Musulunci. Ibada ce kuma ita, wadda ta haxa gaba xayan nau’ukan ibadoji; ta hanyar motsa gangar...

Mutuwa da Janá’iza

Mutuwa dai ba ita ce qarshen rayuwa ba. Yadda al’amarin yake dai shi ne, wani sabon shafi ne ita, na wata sabuwa fil, kuma kammalallar rayuwa ga mutum, wadda zai yi a Lahira. To,...

Kyawawan Halayen Musulmi

Kyawawan halaye a Musulmi ba ‘yan rakiya ne ba ko wani abu na cikon sunna, ko alama. Wani muhimmin rukuni ne su, a addini, wanda ba zai iya tsayawa da qafafunsa ba sai da su....

Hulxoxin Kuxi

Musulunci ya shimfixa dukan hukunce-hukunce da tanade-tanade na Shari’ah, waxanda za su kare wa mutum haqqoqansa na dukiya da na aiki, ba tare da la’akari da zamansa mawadaci ko...

Abinci

Abinci nah alas yana da wani irin babban matsayi a idon Musulunci. Idan mutum yana cin abinci nah alas, to, duk abin da ya roqi Allah Maxaukakin Sarki, zai ba shi. Hakan kuma za...

Tufafi

Tufafi ko sutura a wata Hausa, wata ni’ima ce daga cikin ni’imomin Allah Maxaukakin Sarki, waxanda ya yi wa mutane. Tabbacin hakan kuwa shi ne faxarsa subhanahu wa ta’alah: “Ya...

Musulmin Gida

Musulunci ya kwaxaitar matuqa, tare da qarfafa muhimmanci kafawa da samar da iyali tare da kiyaye mutunci da alfarmarsu, da ba su kariya daga duk abin da ka iya cutarwa, barazana...

Addu’o’i da Zikirori

Ambaton Allah Maxaukakin Sarki yana xaya daga cikin mafi girma da xaukakar ibadoji, mafiya kuma amfani ga bawa a rayuwarsa ta duniya da Lahira. Abu ne kuma da yake qara wa bawa...

للاطلاع على جميع فصول دليل المسلم الميسر اضغط هنا

Gabatarwar Mawallafi

Mafi girma da xaukakar matsayin mutum a wurin Allah Maxaukakin Sarki, shi ne zamansa bawa mai xa’a da biyayya ga umarce-umarcensa. Ta wannan hanya ce kaxai duniya da Lahirarsa za su yi kyau. Shi kuwa addini dukansa sauqi ne, alhairi ne, kuma gyara ne ciki da waje To,wannan bauta kuwa, da take da...

دليل المسلم الميسر

موقع دليل المسلم الميسر هو نسخة الكترونية من كتاب (دليل المسلم الميسر) وهو أحد مشاريع شركة الدليل المعاصر وتم إنتاجه بأكثر من ١٥ لغة وتم توفير المحتوى في عدد من القوالب الالكترونية المميزة.

Modern Guide